bridge to study in china
Email:service@sicas.cn|Wechat/Whatsapp: +86-15318861816 |Tel:+86-053258538888-8009 |русскийNew version

Student from Nigeria


Assalamu alaikum

Ni sunana isa ahmad maiturare,nayi wannan makaranta daga september 2005 zuwa july 2006 shekara daya,kuma na samu karatun chanenci Alhamdu lillahi,to badon komai yasa na rubuta wannan ba,saboda ga wanda yake sha'awar karatu ko ince koyar yaren,domin in sanar da shi cewa na yarda da wannan makaran tar dari bisa dari suna da waje kwanci mai aminci da kuma farashi mai kyau, sa'annan suna da malamai masu maidai hankali akan koyarwar su, dafantan wanda ya karanta wannan to ya tabbatar zuwa,ya hadu da makaranta mai kyau....................